HappyMod / Books & Reference / Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod Apk 1.0 [ازالة الاعلانات][Mod speed]

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod Apk 1.0 [ازالة الاعلانات][Mod speed]

تاريخ التحديث
2024-11-03

App الإصدار
1.0

قم بتنزيل تطبيق HappyMod الرسمي للحصول على تعديل العمل بنسبة 100٪!
يتم تحميل جميع تطبيقات mod بواسطة المستخدمين إذا كان هناك أي انتهاك
Please send DMCA complaint to us

المحتويات:

وزارة الدفاع المعلومات:

يوصي أحدث إصدار
Game Speed Multiplier / No Ads

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod APK:

  • - الإصدار: 1.0
  • - بحجم: 5.29 MB
  • - السعر: حر
  • - الجذر المطلوبة: لا حاجة
  • - عروض الشراء داخل التطبيق: لا
  • - السعر: حر

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod Apk 1.0 [ازالة الاعلانات][Mod speed] المميزات:

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata Mod APK 1.0 No Ads المميزات:

Game Speed Multiplier / No Ads

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so. Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu. Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA. Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so. 1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata 2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO. 3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take 4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu. DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA. FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko, lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira, A cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare, idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin, Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,a ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar ? Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su: * soyayya da shakuwa* kalaman soyayya masu dadi* yadda ake soyayya* rayuwar aure da soyayya* soyayya da amana * soyayya* Soyayya* littafan soyayya* soyayya da tausayi * hakkin miji akan matarsa* matar aure, matar sunnan* soyayya zalla * soyayya da kishi* hausa* soyayyar hausawa* aure, auren hausawa* soyayya da aure * kalaman Sace Zuciyar mata* soyayya da rikon amana* soyayya * koyi soyayya* soyayya zallah * soyayya da farin ciki* zaman aure* soyayyar zamani * yadda ake soyayya* kalaman soyayya * soyayyar zamani da yan zamani* littafan soyayya * masoya* littafin soyayya * ilimin soyayya* aure da jima'i * rayuwar aure da zaman aure* rayuwar aure * ilimin aure da soyayya* makauniyar soyayya * samfurin kalaman soyayya* soyayya zallah* sakonnin kalaman soyayya a hausa* sakonnin soyayya* kundin kalaman soyayya* kundin masoya* soyayya da aure * rayuwar soyayya da aure da jima'i Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

قراءة المزيد

المواصفات الكاملة

تحميل معلومات

بحجم 5.3MB
الإصدار 1.0
الإصدار Code 8
لغة af am ar az be bg bn bs ca cs da de el en-AU en-CA en-GB en-IN en-XC es es-ES es-US et eu fa fi fr fr-CA gl gu he hi hr hu hy id in is it iw ja ka kk km kn ko ky lo lt lv mk ml mn mr ms my nb ne nl pa pl pt pt-BR pt-PT ro ru si sk sl sq sr sr-Latn sv sw ta te th tl tr uk ur uz vi zh-CN zh-HK zh-TW zu
الإذن INTERNET FOREGROUND_SERVICE ACCESS_NETWORK_STATE QUERY_ALL_PACKAGES
نص إذن OTHER:
Allows applications to open network sockets.
Allows applications to access information about networks.

Operation Systems

مين صدق 16
مين Sdk TXT Android 4.1、4.1.11 (JELLY_BEAN)
الهدف SDK 28
الهدف SDK TXT Android 9.0
نافذة متعددة No
يدعم شاشات small, normal, large, xlarge
Cpu arm64-v8a armeabi-v7a
Open Gl Int 0
يدعم أي كثافة Yes
الكثافات 120, 160, 240, 320, 480, 640, 65534, 65535

User المميزات

Uses Not المميزات Touchscreen hardware features:
The app uses the Global System for Mobile Communications (GSM) telephony radio system.

التوقيع

579D68614FFB4EB1E7F8F6AD0DDBBF76
التوقيع A7B3774480C00C2064EA19F159906241F9F9D225
Sha256 AB9E09A265FEBB9CD0AD883E0F2E56D098665237F0B26B6B6C0912CB4A5889A0
صالح من تاريخ Fri Apr 26 05:42:17 CEST 2019 until: Sun Apr 18 05:42:17 CEST 2049
رقم سري 2a9d19b2

مطور

قراءة المزيد

شارك هذا

مثله

مراجعات المستخدم

النسخة الحالية

5.0

تقييمي

أكتب مراجعة

"أفضل تنزيل لملفات وزارة الدفاع!"

سوق التطبيقات لتعديل العمل بنسبة 100 ٪.

تسارعت لتحميل ملفات وزارة الدفاع الكبيرة.

تحميل(17.4 MB)
Download HappyMod Official Version